1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin safe (20.03.2021)

Zainab Mohammed Abubakar
March 20, 2021

Amurka da China sun kammala tattaunawar diplomasiyya mai zafi na yini biyu, taron da suka yi ta nunawa wa juna 'yar yatsa, wanda ke zama irinsa na farko tsakanin manyan kasashen biyu masu fada aji.

https://p.dw.com/p/3qtqB