1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin safe: 20.01.2019

Zainab Mohammed Abubakar
January 20, 2019

Kotun Janhuriyar Demokradiyyar Kongo ta tabbatar Felix Tshisekedi a matsayin shugaban kasa. A Najeriya kuwa shugaba Muhammadu Buhari na APC da Atiku Abubakar na PDP sun ki halartar mahawarar 'yan takarar shugabancin kasar.

https://p.dw.com/p/3BrAY