SiyasaShirin safe 13.12.2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaYusuf Bala Nayaya12/13/2018December 13, 2018A cikin shirin za a ji firaministar Birtaniya ta tsallake kuri'ar yankan kauna da 'yan jam'iyyarta suka kada mata. Faransa za ta tisa keyar wani jigo cikin kungiyar 'yan tawayen Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya zuwa kotun ICC.https://p.dw.com/p/3A081Talla