SiyasaShirin safe 06.05.2019To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaYusuf Bala Nayaya05/06/2019May 6, 2019A shirin za a ji yadda Falasdinawa suka bayyana shirin tsagaita wuta bayan fafatawa da Isra'ila. A Jamhuriyar Nijar kuwa mutane da dama ne suka halaka bayan da tankar mai ta fadi su kuma suka je dibar mai a kusa da birnin Yamai.https://p.dw.com/p/3HyRhTalla