1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 06.01.2019

Yusuf Bala Nayaya
January 6, 2019

Ma'aikatan majalisun tarayyar Amirka da jami'an fadar White House za su sake komawa tattaunawa a wannan rana ta Lahadi a kokari na warware dakatar da harkokin gwamnati. A Brazil 'yan sanda na dakile aikin masu tarzoma.

https://p.dw.com/p/3B5OB