SiyasaShirin safe 03.02.2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari02/03/2017February 3, 2017A cikin shirin za a ji cewa hukumomi da sauran kungiyoyin 'yan banga masu samar da tsaro a cikin unguwanni na birnin Maiduguri, sun sanar da hana fitar mata cikin dare domin takaita kai hare-haren kunar bakin wake.https://p.dw.com/p/2WtZMTalla