SiyasaShirin RanaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane SB07/15/2023July 15, 2023Sabbin alkaluma da hukumomi suka bayyana a Koriya ta Kudu sun ce mutane 22 ne suka mutu yayin da wasu 14 suka yi batan dabo sakamakon ruwan sama kamar da bakin kwarya da aka shatata.https://p.dw.com/p/4Tx3vTalla