1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana na Dw na 11.07.2018

Salissou Boukari
July 11, 2018

A cikin shirin za a ji cewa wasu jam'iyyu kimanin 20 a Najeriya sun ce babu su cikin sabuwar tafiyar PDP kuma za su ci gaba da tafiya da APC mai mulki domin ci gaba da kawo gyara a inda ake ganin an saba.

https://p.dw.com/p/31Hau