1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana na DW 07.05.2018

Yusuf Bala Nayaya
May 7, 2018

A cikin shirin za a ji yadda mutane 45 suka halaka a karamar hukumar Birnin Gwari jihar Kaduna Najeriya. Jam'iyyar APC me mulki kuwa ta shiga rudani sakamakon zaben da ta yi da ya bar baya da kura.

https://p.dw.com/p/2xJsX