A shirin za a ji sakamakon kama wasu jami'an karamar hukuma da laifin karkatar da abincin 'yan gudun hijira wata kotun tarayya a Maiduguri jihar Borno ta yanke wa jami'an hukuncin zaman gidan maza na tsawon shekaru biyu tare da tara ta Naira miliyan daya kowannen su.