A shirin za a ji a Najeriya hangen matasa masu so a dama da su a siyasar kasar na neman gushewa bayan fitar da batun kudin da ‘yan takara za su biya a jamiyyar APC mai mulki kafin yankar katin tsayawa takara ya haifar da zazzafan martani na 'yan siyasa.