SiyasaSaurari shirin DW Hausa na rana (11.08.17To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaZainab Mohammed Abubakar08/11/2017August 11, 2017Shirin na mu na wannan lokaci ya duba ci-gaban takaddama tsakanin Amurka da Koriya ta Arewa game da barazanar makamin nukiya. Inda Koriya ta Kudu a nata bangaren ke kira da samun izinin mallakra makaman a matsayin kariya daga makwabciyarta.https://p.dw.com/p/2i5ltTalla