SiyasaShekaru 70 da kafa kotun hukunta masu laifukan yaki a JamusTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaUmaru-Danladi Aliyu09/30/2016September 30, 2016https://p.dw.com/p/2QmDpTallaRanar daya ga watan Oktoba aka cika shekaru 70 da gudanar da shari'ar tsofin jami'an gwamnatin 'yan Nazi a nan Jamus, wadanda aka tuhuma da laifukan yaki lokacin yakin duniya na biyu.