SiyasaShekaru 30 da faduwar bangon BerlinTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Abdou Tasawa11/11/2019November 11, 2019Shirin ya duba irin yanayin rabuwar da wahalhalu da jama’a suka fuskanta a wannan lokacin da kuma irin ribar da aka samu ko akasin haka bayan rabuwar kasar da ma hadewarta waje guda, a rana tara ga watan Nuwamban shekarar 1989. https://p.dw.com/p/3SpEETalla