Bikin hadin kan kasa na jamus
October 3, 2019Talla
An shirya a birnin Kiel na Schleswig Holstein za a gudanar da bikin ranar hadin kan kasar, wanda Shugabar gwamnatin Angela Merkel da kuma Shugaban kasar Frank-Walter Steinmeier za su hallara. Masu tsara bikin sun ce ana sa ran kusan rabin miliyan na mutane za su halarci bukukuwan.