SiyasaSharhi: Dage zaben Najeriya ya bar baya da kuraTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaUsman Shehu02/16/2019February 16, 2019Sa'o'i kafin bude rumfunan zabe, hukumar INEC da ke kula da zaben ta fidda sanawar dage zaben ranar Asabar da kuma zaben jihohi da aka tsara ranar 02.03.2019. Rashin kammala shiri dai shi ne hujjar hukumar zabe.https://p.dw.com/p/3DW0KTalla