SiyasaSharhi: Buhari alkawuran baya ba gamsarwaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAdrian Kriesch MNA, YB02/15/2019February 15, 2019Shugaba Buhari na neman wa'adi na biyu a babban zaben da zai gudana ranar Asabar a Najeriya. Shekaru hudu baya ya yi alkawura da dama, to amma kusan babu gamsarwa a cewar wakilin DW a Najeriya Adrian Kriesch.https://p.dw.com/p/3DUABTalla