Sauyin shugabanci a YukrenTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoUsman Shehu Usman02/24/2014February 24, 2014'Yan majalisar dokokin Yukren sun amince da naɗin Oleksandr Turchynov, a matsayin sabon shugaba ƙasa, wanda kafin naɗinsa shi ne shugaban majalisar dokoki ƙasar.https://p.dw.com/p/1BEDKTalla