1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurarin shirn safe na 14 ga watan Yuli

Babayo SuleimanJuly 14, 2015

Shirin ya kawo muku martani dangane da nadin sabbin hafsoshin sojin da Buhari na Najeriya ya yi da ma labarai masu kayatarwa, har da batun cewa Iran na gab da cimma yarjejeniya tare da manyan kasashen duniya

https://p.dw.com/p/1FyBO