SiyasaSaurari shirin yamma na DW na 10-05-18To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane05/10/2018May 10, 2018Shugaban Amirka Donald Trump ya bayyana ta shafinsa na Twitter cewar za su yi haduwa nan ta tarihi da shugaban kasar Koriya ta Arewa Kim Jong Un a ranar 12 ga watan Yuni da ke tafe a Singapur.https://p.dw.com/p/2xVR0Talla