SiyasaSaurari shirin yamma na 17.03.2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasa03/17/2017March 17, 2017A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya yanzu haka zaman lafiya ya fara dawowa a yankin kudancin kaduna bayan tashe-tashen hankula da suka nakasa bangaren tattalin arzikin yankin, da raunata sashen Ilmi da harkar Noma da kuma wasu harkokin cigaba.https://p.dw.com/p/2ZSLKTalla