1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma 24.07.2018

Zulaiha Abubakar
July 24, 2018

A cikin shirin za ji cewa a Najeriya jama'a na ci gaba da tofa albarkacin bakinsu bayan ficewar da wasu yan majalisar dokoki na jam'iyyar APC suka yi daga jam'iyyar suka koma jam'iyyar adawa ta PDP

https://p.dw.com/p/321tG