SiyasaSaurari shirin safe na DW na 24-03-18To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane03/24/2018March 24, 2018Wakilai na kasashen Koriya ta Arewa da ta Kudu za su gana a makon gobe domin share fage ga wata tattaunawa da za a yi a cikin watan Afrilu tsakanin jagoran Koriya ta Arewa Kim Jong Un da kuma na ta Kudu Moon Jae In.https://p.dw.com/p/2utwLTalla