1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin safe na 10.01.2018

January 10, 2018

Hukumar zaben Najeriya ta bayar da umurni ga jam'iyyun siyasa kan fitar da 'yan tsakanin 18 ga watan Agusta da 7 ga watan Oktoba na 2018, kana sojoji masu hamayya da juna sun yi harbe-harbe a kasar Cote d'Ivoire.

https://p.dw.com/p/2qbTl