A cikin shirin za'a ji al'ummomi a wasu yankunan kudancin jihar Bornon Najeriya sun ce sun fara dawowa daga rakiyar gwamnati da jami'an tsaron kasar da ke cewa an samu nasarar yaki da ake yi da Boko Haram saboda yadda aka kai hari wani sansanin Sojojin da ke garin Damboa,