SiyasaSaurari shirin DW na yamma na 02-11-2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Abdou Tasawa11/02/2017November 2, 2017A cikin shirin za ku ji cewa a Najeriya wasu 'yan kasar sun soma tofa albarkacin bakinsu kan matakin Hukumar EFCC na fara bincike da kuma tuhumar shugaban Leken asiri ta kasa a bisa zargin almundahana. https://p.dw.com/p/2mwJTTalla