Rikicin IS ya mamaye ganawar Amirka da TuraiTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoBabayo04/25/2016April 25, 2016Shugaba Barack Obama na kasar Amirka ya yi wata ganawa ta musamman da shugabannin manyan kasashen Turai masu karfin tattalin arziki, yayin ziyarar aiki da yake yi a kasar Jamus.https://p.dw.com/p/1IcSMTalla