SiyasaRikicin APC lalacewar lamura ga masu mulkin NajeriyaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasa10/25/2016October 25, 2016Duk da cewar dai sun dauki lokaci suna kokarin danne zuciya tsakanin juna, daga dukkan alamu igiyar da ta daure tsintsiyar APC ta fara nuna alamar gajiya ko sako-sako.https://p.dw.com/p/2RguYTalla