SiyasaRikici a jam'iyyar APC na illa ga makomarta a 2019To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaUbale Musa (YB)02/27/2018February 27, 2018Da alamun jan aikin da ke gaban jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya karkashin Shugaba Buhari don an kamalla taron majalisar zartarwar jam’iyyar ba tare da shawo kan banbancin da ke barazana ga burin jam’iyyar a 2019 ba.https://p.dw.com/p/2tQPXTalla