Amirka za ta fara amfani da harajin a kan bakin karfe
May 31, 2018Talla
Tuni da kungiyar tarrayar Turai ta yi watsi da harajin sannan kuma ta ce za ta kai kara a gaban babbar kungiyar kasuwanci ta duniya. Ita ma shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta ce haraji na kudaden fito wanda ya wuce kima ya sabama kaida, ta kuma ce yin amfani da tsarin wani abu ne da zai dagula harkokin kasuwanci na duniya.