1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Putin da Erdogan sun gana a St.Petersburg na Rasha

Abdourahamane Hassane/USUAugust 9, 2016

Watannin tara bayan zaman doya da man ja da aka rika yi tsakanin Rasha da Turkiyya a yanzu al'amura sun sake daidaita.

https://p.dw.com/p/1Jeh8