1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Tattalin arzikiNijar

Nijar: Noma da kasuwancin aya a Maradi

December 26, 2024

Faifen bidiyonmu kan noma da hada-hadar kasuwancin aya a jihar Maradi da ke Jamhuriyar Nijar, inda ake nomawa da kuma sayar da ayar ba a cikin gida kawai ba har ma ga kasashen waje.

https://p.dw.com/p/4oYfP