SiyasaNijar:Bukatar tallafa wa Jihar Diffa da AbinciTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdoullaye Mamane Amadou/AH07/28/2016July 28, 2016Hukumar abinci ta Majalisar Dinkin Duniya PAM, ita ce ta bayyana cewar Jihar ta Diffa mai fama da rikicin Boko Haram da kuma Jihar Tilabery na fuskantar barazanar yunwa.https://p.dw.com/p/1JXRuTalla