SiyasaNijar: Zaben kananan hukumomi a DisambaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane07/27/2020July 27, 2020Bayan kwashe dogon lokaci ana yin tankiya tsakanin 'yan siyasar Nijar a game da ranaikun zabe na kananan hukumomi, a karhe hukumar zabe CENI ta ce za a yi zaben kananan hukumomin a Disamba.https://p.dw.com/p/3fz06Talla