SiyasaNijar: Ana bincike a kan badakalar makamaiTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane05/26/2020May 26, 2020Takaddama ta sake kunno kai kan batun sama da fadi da wasu ‘yan kasar suka yi da dukiyar kasa a ma’aikatar tsaron kasar, inda a halin yanzu rahoton binciken ya bayyana a kafofin sada zumunta na zamani. https://p.dw.com/p/3cmrPTalla