1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

NATO ta cika shekaru 70 da kafuwa

Abdourahamane Hassane
April 5, 2019

A ranar 4 ga watan Afrilun shekara ta 1949 kasashen Turai 12 da Amurka suka kafa kungiyar tsaron arewacin tekun Atlantika wato NATO.

https://p.dw.com/p/3GGGG