SiyasaNajeriya: Yaki da Boko Haram da sauran gyaraTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAl-Amin Suleiman Muhammad11/14/2017November 14, 2017Talakawan da ke rayuwa a wasu sassan jihar Borno, sun aza ayar tambaya kan aikin yaki da harkokin mayakan Boko Haram, suna mai cewa batun sauki a lamarin bai shafi yankunan da suke ciki ba.https://p.dw.com/p/2ncgoTalla