1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tsadar takara a jam'iyyar APC a Najeriya

Uwais (HON) InternetSeptember 3, 2018

A Najeriya matasa sun fara tofa albarkacin bakinsu dangane da yadda jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta zuka kudin takara ga duk mai son neman wani mukamin siyasa a karkashin inuwarta.

https://p.dw.com/p/34DFP