SiyasaNajeriya, gwamnati ta yi amai ta lasheTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaUbale Musa11/05/2014November 5, 2014Mahukuntan Tarayyar Najeriya sun bayyana cewa basu cimma wata yarjejeniya da kungiyar Boko Haram ba, sabanin abun da suka bayyana a baya wanda hakan ya sanya al'ummar kasar ke ganin yin amai da lashe wa ne daga bangaren gwamnatin.https://p.dw.com/p/1DhDXTalla