SiyasaNajeriya: Cecekuce kan barkewar jam'iyyar APCTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaUbale Musa SB07/05/2018July 5, 2018Kasa da 'yan awoyi da ayyana kafa bangare cikin jam’iyyar APC mai Mulki a Tarayyar Najeriya, hankula sun tashi a tsakanin manyan 'yan jam’iyyar da suke kallon babbar barazana ga jam’iyyar da ke fatan ci gaba da mulki.https://p.dw.com/p/30tBeTalla