1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Mutane hudu sun rasa ransu a arewa maso gabashin Najeriya

Zulaiha Abubakar
April 27, 2018

Mazauna yankin da abin ya faru sun bayar da labarin yadda suka yi ta jin karar bindigogi lamarin da ya yi matukar haifar da fargaba a tsakanin al'umma, tare da tilasta wa tarin mutane barin gidajensu da ke JWihar Borno.

https://p.dw.com/p/2wnYR
Abubakar Shekau
Abubakar ShekauHoto: picture-alliance/AP Photo

Wannan ne dai karo na biyu da 'yan kungiyar ta Boko Haram ke yunkurin kai hari ba tare da samun nasara ba a yankin.

Mutane fiye da dubu talatin ne suka rasa rayukansu tun bayan da kungiyar ta Boko Haram ta kaddamar da ayyukanta a Najeriya a shekarar ta  2009.