SiyasaSabon salo a siyasar NajeriyaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaUbale Musa LMJ08/09/2018August 9, 2018A Najeriya siyasar kasar na ci gaba da daukar sabon salo, a daidai lokacin da zaben shekara ta 2019 ke karatowa. Bayan guguwar sauye-sauyen sheka na jam'iyyun siyasa da ta kada, a yanzu kuma hukumar EFCC ce ta rufe asusun wasu jihohi biyu na kasar.https://p.dw.com/p/32u0hTalla