SiyasaMartanin kasashen duniya kan zaben shugaba PutinTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMouhamadou Awal Balarabe03/19/2018March 19, 2018Wasu daga cikin shugabanin kasashen duniya sun mika sakon taya murna a yayin da wasu ke cewa ba su yi mamakin sakamakon zaben Rasha da ya sake bai wa shugaba Vladimir Putin nasara don yi wa'adi na hudu ba.https://p.dw.com/p/2uaWYTalla