A Jamhuriyar Nijar manoman rani a Faki, sun koka da rashin wadatattun ruwa daga madatsar Tumballa a kan lokaci da kuma karamcin takin zamani, duk da azamar da manoma ke yi. Sai dai kuma manoma na kokarin samar wa da kansu mafita ta hanyoyi dabam-dabam.