1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Lafiya Jari: 17.12.2024

December 20, 2024

Tsakanin kishi 40 zuwa 60% na al'umma a kasahenn yankin kudu da hamada ba za su zuwa yin binciken ko-kop a kan lafiyar jikin su, sai ta jagabaye an fadi ba lafiya.

https://p.dw.com/p/4oPnr
Lafiya Jari: 17.12.2024
Lafiya Jari: 17.12.2024Hoto: Florence Majani

Wasu alkalluman na bincike na hukumar lafiya ta duniya sun numa cewar mutane miliyan 27 ke kauracewa asibitoci a yanki. An fi da son ko kana cikin koshin lafiya lokaci-zuwa lokaci ka ziyarci likta domin duba lafiyar jikin ka, saboda rigakafi, ba wai sai wata matsala ta taso ba, Rashin zuwa asibitin na daya daga cikin dalilan da ke janyo saurin mutuwa. Daga kasa za a iya sauraron sautin