SiyasaKin mutunta takunkumi Koriya ta ArewaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMohammad Nasiru Awal09/21/2017September 21, 2017Kasashen Afirka da dama ba sa mutunta takunkuman da Majalisar Dinkin Duniya ta kakaba wa Koriya ta Arewa, inda suke ci gaba da tafiyar da huldodin tattalin arziki da na cinikin makamai da wannan kasa ta nahiyar Asiya.https://p.dw.com/p/2kUd1Talla