1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Karfafa alaka tsakanin al’umma da rundunar sojojin hadin gwiwa na kasashen da ke bakin tafkin Chadi

September 10, 2021

Rundunar sojojin hadin gwiwa na kasashen da ke bakin tafkin Chadi wato Multi-National Joint Task Force sun ba da tallafin harkokin kiwon lafiya ga dubban ‘yan gudun hijira a Munguno da ke jihar Borno.

https://p.dw.com/p/40B1z