SiyasaJam'iyyar PDP na neman darewa gida ukuTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaUbale Musa daga Abuja/ MAB05/23/2016May 23, 2016Akalla mutane uku na ikirarin shugabantar jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya, wacce jami'an tsaro suke gadin hedikwatarta da ke Abuja babban birnin kasar.https://p.dw.com/p/1ItA4Talla