1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Harin kunar bakin wake a Bauchin Najeriya

September 23, 2012

Mutane uku sun rasa rayukansu yayin da wasu da dama suka jikata a wani hari da akai a cocin St John na Bauchi da ke arewacin Tarayyar Najeriya.

https://p.dw.com/p/16D00
Smoke rises from the police headquarters as people run for safety in Nigeria's northern city of Kano January 20, 2012. At least six people were killed in a string of bomb blasts on Friday in Nigeria's second city Kano and the authorities imposed a curfew across the city, which has been plagued by an insurgency led by the Islamist sect Boko Haram. There was no immediate claim of responsibility for the apparently coordinated attacks. REUTERS/Stringer (NIGERIA - Tags: CRIME LAW CIVIL UNREST TPX IMAGES OF THE DAY)IL UNREST)
A Kano ma ta na fiskantar hariHoto: Reuters

Mutane uku sun rasa rayukansu yayin da wasu da dama suka jikata lokacin wani hari da aka kai a wani coci da ke Bauchi a Arewacin Taryyar Najeriya. Wani mai magana da yawun rundunar 'yan sandan Jihar ya ce mutumin da ya kaddamar da harinna kunar bakin wake a cocin St john na daga cikin wadanda suka rasa rayukansu.

Mawallafi: Mouhamasdou Awal
Edita: Umaru Aliyu