1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Hari a ofishin mujalla a Faransa

Shehu, UsmanJanuary 7, 2015

Wasu 'yan bindiga da ba asan ko su wanen ba sun kai hari a kan ofishin mujallar Charlie Hebdo da ke yin zanen hotunan barkwanci a Faransa, tare da hallaka mutane da dama.

https://p.dw.com/p/1EGMt